MANUNIYA: Zaben Gwamnan Adamawa Da Alakar Sabuwar Dokar Zabe Ga Shari’o’in Zabe, Afrilu 27, 2023

Isa Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun maida hankali kan harkallar zaben gwamnan Adamawa, da alakar sabuwar dokar zabe ga shari'oin zabe a Najeriya. Da sauran batutuwa kan zaben 2023.

Gwamnan Adamawa Fintiri (Facebook/Gwamnatin Adamawa)

Saurari cikakken shirin daga Isah Lawal Ikara: