MANUNIYA: Halin Da Najeriya Ke Ciki Kan Sha'anin Tsaro, Matsalar Tattalin Arziki, Satumba 13, 2024

Isah Lawal Ikara

MANUNIYA NA 186 09/13/2024

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan halin da Najeriya ke ciki, musamman a bangaren tsaro da tattalin arziki.

A saurari shirin tare da Isah Lawal Ikarah:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Halin Da Najeriya Ke Ciki Kan Sha'anin Tsaro, Matsalar Tattalin Arziki, Satumba 13, 2024