Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Shawarwarin Masana Kan Zanga-Zangar Tsananin Rayuwa A Najeriya- Agusta 09, 2024


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan sakamakon sabon salon zanga-zanga da kuma shawarwarin masana ga mahukunta a Najeriya.

Saurari cikakken shirin:

MANUNIYA EPISODE 181.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:00 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG