Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Batun Albashin 'Yan Majalisar Dokokin Najeriya, Rikicin Gwamnan Bauchi Da Jam'iyar PDP- Agusta 16, 2024


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan maganar albashin 'yan-majalisar Dokokin Tarayyar Najeriya, da kuma rikicin siyasa tsakanin gwamna Abdulkadir Bala Mohammed na jamiyyar PDP da kuma daya daga cikin 'yan Majalisar Dattijan jihar Bauchi.

Saurari cikakken shirin Isah Lawal Ikara:

Batun Albashin 'Yan Majalisar Dokokin Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:59 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG