MANUNIYA: Halin Da Al'ummar Jamhuriyar Nijar Ke Ciki Bayan Dauke Tallafin Kasashen Waje - Agusta 18, 2023

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan halin da Al'ummar Jamhuriyar Nijar ke ciki bayan dauke tallafin kasashen waje sai kuma maganar ma'aikatun da aka baiwa ministocin da shugaba Tinubu ya nada.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA