Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Cacar Bakin Da Ake Yi Kan Naira Miliyan Dubu 70 Da Aka Ware Wa 'Yan-Majalisar Kasa - Yuli 28, 2023


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan cacar bakin da ake yi kan naira miliyan dubu 70 da aka warewa 'yan-majalisar kasa da kuma halin da 'yan-Najeriya ke ciki game da cire tallafin man-fetur.

Saurari shirin a sauti:

MANUNIYA: Cacar Bakin Da Ake Yi Kan Naira Miliyan Dubu 70 Da Aka Warewa 'Yan-Majalissar Kasa - Yuli 28, 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:59 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG