MANUNIYA: Batun Yunkurin Yakar Nijar Da ECOWAS Ke Yi - Agusta 11, 2023

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan yunkurin yakar Nijar da ECOWAS ke yi da kuma makomar Jihohin da ba a amince da ministocin su ba.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA