MANUNIYA: Batun Yunkurin Sayar Da Kamfanonin Wutar Lantarki Guda Biyar Da Faduwar Darajar Naira - Disamba 06, 2023

Isah Lawal Ikara

Shirin na wannan makon, ya duba batun yunkurin sayar da kamfanonin wutar lantarki, da faduwar darajar Naira da dai sauransu.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Batun Yunkurin Sayar Da Kamfanonin Wutar Lantarki Guda Biyar Da Faduwar Darajar Naira.mp3