Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Batun Rikicin Cikin Gida Na Jami'iyyu - Disamba 01, 2022


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya tabo abubuwa da dama masamman rikicin cikin gidan Jam'iyyu, bashin da ake bin Najeriya, da maganar jan kafa game da kwaskwarimar kundin tsarin Mulkin Najeriya.

Saurari shirin cikin sauti:

MANUNIYA: Batun Rikicin Cikin Gida Na Jami'iyyu - Disamba 01, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:06 0:00

XS
SM
MD
LG