Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Waiwayan Rikicin Cikin Gidan Jam'iyyun Siyasa Da Dambarwar Siyasa A Najeriya - Disamba 09, 2022


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya fara waiwaye ne na abubuwan da su ka faru a cikin wannan shekara ta 2022 da ke shirin karewa. Cikin shirin mun waiwayi rikicin cikin gidan Jam'iyyun siyasa da dambarwar siyasa a Najeriya.

Saurari shirin a sauti:

MANUNIYA
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:09:44 0:00

XS
SM
MD
LG