Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Batun Zargin Rashin Adalci A Rabon Bashin Kudin Kananan Masana'antu, Nuwamba 25, 2022


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun tuntubi Majalissar Dattijai ne kan maganar sauyin kudin Najeriya da kuma zargin rashin adalci a rabon bashin kudin kananan masana'antu da kuma maganar hada kidaya da zabe cikin shekara guda.

Sabbin kudin Naira
Sabbin kudin Naira

Saurari cikakken shirin daga Isah Lawal Ikara:

 MANUNIYA: Batun Zargin Rashin Adalci A Rabon Bashin Kudin Kananan Masana'antu, Nuwamba 25, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:59 0:00

XS
SM
MD
LG