MANUNIYA: Alkawuran Gwamnatin Buhari Da Rikicin Neman Kujerun Shugabancin Majalisun Najeriya, Mayu 19, 2023

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun duba halin da alkawuran gwamnatin shugaba Buhari ta dauka suke ciki sannan kuma akwai rikicin neman kujerun shugabancin majalisun Najeriya da ake ta ce-ce-ku-ce.

Shugaba Buhari

Saurari cikakken shirin daga Isah Lawal Ikara:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Alkawuran Gwamnatin Buhari Da Rikicin Neman Kujerun Shugabancin Majalisun Najeriya, Mayu 19, 2023.mp3