Makarantar Da Aka Gina A Sokoto Don Yaran Da Boko Haram Ta Kashe Iyayensu

Your browser doesn’t support HTML5

Rikicin Boko Haram ya mayar da dubban yara a arewa maso gabashin Najeriya marayu. Akasarin yaran su na fuskantar kalubale na rayuwa sosai. Amma wasu daga cikinsu, sun samu rayuwa mai kyau a jihar Sokoto.

Rikicin Boko Haram ya mayar da dubban yara a arewa maso gabashin Najeriya marayu. Akasarin yaran su na fuskantar kalubale na rayuwa sosai. Amma wasu daga cikinsu, sun samu rayuwa mai kyau a jihar Sokoto, Haruna Shehu Marabar Jos ya ziyarci wata makaranta da ake kula da irin wadannan yara a Sokoton.