LAFIYA UWAR JIKI: Zazzabin Maleriya, Typhoid Cututtuka Da Kan Sa Tashin Zuciya Da Amai, Satumba 14, 2023

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon mun ci gaba da tattauna ne da Dr. Muslim Bello Katagum akan tashin zuciya da amai inda yayi bayani cewa musamman a Najeriya zazzabin Maleriya da Typhoid suna daga cikin manyan cututtukan dake sa tashin zuciya da amai.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Malaria, Typhoid Cututtuka Da Kan Sa Tashin Zuciya Da Amai, Satumba 14, 2023.mp3