Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Bayanai Masu Ilmantarwar Akan Cutar Gabobi Ko Amosanin Gabobi, Agusta 17, 2023


Hauwa Umar
Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon za mu ci gaba da tattauna ne da Dr. Muslim Bello Katagum akan ciwon gabobi, inda ta yi bayani kan abubuwan da mai fama da cutar ya kamata ya kauracewa, da kuma yadda ake kula da cutar da kuma sauran bayanai masu ilimantarwa da kuma fadakarwa.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ya gabatar:

 LAFIYA UWAR JIKI: Bayanai Masu Ilmantarwar Akan Cutar Gabobi Ko Amosanin Gabobi, Agusta 17, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:27 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG