LAFIYA UWAR JIKI: Illolin Cin Goro Ga Jikin ‘Dan Adam, Janairu 23, 2025

Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon mun yi magana ne a kan illolin cin goro da wasu ke yawan yi musamman a Arewacin Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Illolin Cin Goro Ga ‘Dan Adam, Janairu 23, 2025.mp3