Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Bukatar Gina Asibiti A Sulumri Dake Jihar Borno, Disamba 19, 2024


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako ya tattauna ne akan matsalolin lafiya a Najeriya.

Inda alummar Sulumuri dake wajen garin maiduguri ke kira ga gwamnati ta gina musu asibiti.

Saurari shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Bukatar Gina Asibiti A Sulumri Dake Jihar Borno
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:32 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG