ABUJA, NIGERIA —
A shirin Lafiya na wannan makon mun ci gaba ne da tattaunawa kan shan magunguna ba bisa ka'ida ba da wasu mutane ke yawan yi, musamman magungunan ciwon jiki.
Za mu ji shawarwari game da hakan don gujewa samun matsaloli.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna