ABUJA, NIGERIA —
A shirin Lafiya na wannan makon mun yi magana ne akan shan magunguna dake sa karfin jiki ko kuma kara kuzari a jiki, inda likita ya yi bayani kan irin aikin karfi da bai kamata ace mutane suna yiba don kare lafiyar jiki.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna