Hotunan Halin da ake Ciki a Diffa, Jamhuriyar Nijar, Maris 27, 2015

Sojojin hadin gwiwar da ke yaki da Boko Haram a Diffa, jamhuriyar Nijar.

Gawar wani da ake zargi dan Boko Haram ne.

Gawar wani da ake zargin dan kungiyar Boko Haram ne.

Sojojin Najeriya a motar su a garin Diffa.

Gawar wani wanda ake zargin shima dan kungiyar Boko Haram ne.

Filin jirgin saman Zinder, Jamhuriyar Nijar.

Motar yakin sojojin Chadi.

Motar yakin sojojin hadin gwiwa na Chadi da Nijar dauke da makamai.

Sojojin Najeriya a garin Diffa, iyaka da Najeriya.

Yankin Diffa da ke gabashin Nijar, shine karkashin dokar tabaci bayan biyo bayan hare-haren da ‘yan kungiyar book haram sukai ta kaiwa a garin da zarar dare yayi. Kawo yanzubabu kowa a tituna sai dai sojojin da ke sintiri kawai ke bias hanya, kuma sojojin sun kama mutane 300 wadan da ake zargi. Sai dai sojin Najeriya sun da na Chadi dake cikin Najeriyar sun sake bari mayakan tada kayar bayan na kungiyar book haram sun sake kame garin Doutchi da Damasak, yayin da sojin Jamhuriyar Nijar sukai ta sauraron isowar sojojin Najeriuya har sati guda.