KALLABI: Matsalar Da Mata Ke Fuskanta Idan Suka Sake Aure Suka Tafi Da ‘Ya’yansu, Wato ‘Yan Agola - Yuli 16, 2023

Alheri Grace Abdu

Shirin na wannan makon zai duba kalubale da mata ke fuskanta a rayuwa da suka hada da kunci da yaran da suka haifa a gidan da suka yi aure da farko suke fuskanta a rayuwa idan matan suka bar gidan ko ta dalilin rasuwar maigidan ko kuma rabuwa sakamakon rashin jituwa.

Wadannan ‘ya’yan da ake kira ‘yan agola da dama suna zama sanadin shiga tashin hankalin mata da dama.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Matsala Da Mata Ke Fuskanta Idan Suka Sake Aure Suka Tafi Da ‘Ya’yansu Wato ‘Yan Agola - Yuli 16, 2023