KALLABI: Hira Da Hajiya Inna Chiroma Kashi Na 1 Da Kuma Batun Masababin Bar Wa Mata Nawayar Kula Da ‘Ya’yansu - Fabrairu 18, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin na wannan makon cigaban hira da Hajiya Inna Chiroma da ta yi tarihi a matsayin macen farko da aka zaba Shugabar karamar Hukuma a jihar Borno, shirin kallabi ya kuma haska fitila kan masababin barwa mata nawayar kula da ‘ya’yansu ko da kuwa suna tare da iyayen maza.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI_ Single Parent Pt2_ Inna Chiroma PT1