Hotunan A-29 Super Tucano Na Yaki Da Najeriya Zata Karba Daga Amurka

Wani matuki a birnin Bogota yana duba jiragen yaki samfurin A-29 Super Tucano tare da makamansu wanda rundunar mayakan saman Colombia ta saya.

Mayakan saman Brazil suna duba wasu jiragen yakin kai farmaki samfurin A-29 Super Tucano wadanda suka yi musu ado da hoton hakoran kifi

Mayakan Lebanon su na duba jiragen saman yakin A-29 Super Tucano da suka saya daga Amurka

Wani jirgin yakin Amurka samfurin A-29 Super Tucano na rundunar mayakan sama ta 81 yana shirin tashi a sansanin mayakan saman Moody dake Jihar Georgia a ranar 23 Yuni, 2016.(Source - U.S. Department of Defense)

Jirgin kai farmaki na Super Tucano na rundunar mayakan saman kasar Brazil

Jiragen kai farmaki na A-29 Super Tucano na rundunar sojojin kasar Afghanistan

Jiragen yakin A-29 Super Tucano na mayakan Brazil a samaniyar kasar

A-29 Super Tucano na mayakan saman Afghanistan, April 6, 2016.

Lebanon US

Jiragen A-29 Super Tucano na mayakan Lebanon

Jiragen A-29 Super Tucano na mayakan Lebanon