LEGOS, NIGERIA —
A shirin Ilimi na wannan makon mun tattauna ne da kwararru akan muhinmancin koyar da darussan kishin kasa a makarantun Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Muhimmancin Koyar Da Darussan Kishin Kasa A Makarantu, Agusta 19, 2024