Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Yadda Gwamnatin Kano Ta Gudanar Da Babban Taron Inganta Ilimi A Jihar, Yuli 15, 2024


Babangida Jibril
Babangida Jibril

Gwamnatin jihar Kano ta gudanar da wani babban taro na masu ruwa da tsaki domin inganta harkokin Ilimi a jihar wanda ke fama da yara fiye da miliyan daya da ba sa zuwa makaranta.

Saurari cikakken shirin tare da Babangida Jibril:

ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Yadda Gwamnatin Kano Ta Gudanar Da Babban Taron Inganta Ilimi A Jihar, Yuli 15, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:00 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG