LEGOS, NIGERIA —
A shirin Ilimi na wannan makon mun duba yadda zanga-zangar tsadar rayuwa da ke ci gaba da gudana a sassan Najeriya ta janyo asarar dukiyoyi na wasu cibiyoyin koyar sana’o’i da kuma kimiyya da fasaha.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Server error
Ayi mana ahuwa, wannan ba shi ne abinda muka so nunawa ba. Mun aika da wannan adireshi ga kwararrunmu don suyi gyara a kai yanzun nan.
Please use Search above to see if you can find it elsewhere
Dandalin Mu Tattauna