ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Mako Na Tara A Yajin Aikin Malaman Kwalejin Ilimi A Ghana, Agusta 12, 2024

Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon mun duba yajin aikin malamai a kwalejojin ilimi a Ghana, da zai shiga mako na tara sakamakon takun saka tsakanin gwamnati da kungiyar malaman. Daliban dai sun bukaci bangarorin biyu da su warware sabanin da ke tsakaninsu don a ci gaba da gudanar da karatu, yayin da lokacin jarrabawa ke gabatowa.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Mako Na Tara A Yajin Aikin Malaman Kwalejin Ilimi A Ghana, Agusta 12, 2024