Hotunan Ziyarar Shugaban Faransa Emmanuel Macron a Burkina Faso

Shugaban Burkina Faso Roch Marc Christian Kabore tare  da takwaran aikinsa shugaban Faransa Emmanuel Macron a fadar kasar dake Ouagadougou, Nuwamba 27, 2017 

Shugaban kasar Burkina Faso Roch Marc Christian Kabore yana yi wa takwaran aikinsa shugaban Faransa Emmanuel Macron marhaban a filin jiragen sama dake Ouagadougou, Nuwamba 27, 2017 

 

Isowar shugaban Faransa Emmanuel Macron a filin jirgin sama na binin Ouagadougou da ke Burkina Faso, Nuwamba 27, 2017

 

Shugaban Burkina Faso Roch Marc Christian Kabore tare da takwaran aikinsa shugaban Faransa Emmanuel Macron a fadar kasar, da ke Ouagadougou, Nuwamba 27, 2017 

 

Shugaban Burkina Faso Roch Marc Christian Kabore tare  da takwaran aikinsa shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron a fadar kasar, Nuwamba 27, 2017 

Shugaban Burkina Faso Roch Marc Christian Kabore tare  da takwaran aikinsa shugaban Faransa Emmanuel Macron yayin da suke tattauna wa da 'yan jarida a Ouagadougou, Nuwamba 27, 2017