Hotunan Harin Da Aka Kai Na Iska Mai Guba a Yankin Idlib Na Kasar Syria

Wani mutum ya na daukan samfurin mataccen tsuntsu da ake tunanin iskar gas ce ta kashe shi a Idlib a Syria.

Wani jami'in tsaron farar hula da ake kara wa iska bayan harin iskar gas da aka kai a Idlib na Syria

Wani yankin da hare-haren sama ya shafa a Idlib na Syria

'Yan Syria suna jana'izar wadanda suka rasu sanadiyar harin iskar gas da aka kai a Idlib na Syria

Wani jami'in Syria ya na daukan samfurin dake nuna alamun an kai harin iskar gas a Idlib na Syria

Wani hoto dake nuna wasu mutane da suka mutu ko jikkata daga harin iskar gas a Idlib na Syria

Wasu mutane akan babur sun ratsa wata hanya da aka saka alamar hadari a yankin Idlin na Syria