Matsalolin 'Yan Ci Rani A Turai - Satumba 9, 2015

Shugaban Kungiyar Tarayyar Turai Yayi Kira Ga Daukacin Kasashen EU Cewa Zuwa Sati Maizuwa Kasashen Su Yarda Su Amshi 'Yan Gudun Hijira Dubu Dari Da Sittin, Satumba 9, 2015

 

Shugaban Kungiyar Tarayyar Turai Ya Yi Kira Ga Kasashen EU Su Yi sassauci Akan 'Yan Ci Ranin Dake Neman Taimakon Kasashen, Satumba 9, 2015.

Kasar Hungary Ta Kulle Iyakokin Shiga Kasar A Yayin Da Gungun 'Yan Ci Rani Ke Kokarin Tunkarar Birnin, Satumba 9, 2015.

 

'Yan Ci Rani Na Kokari Tsallake Wayar Da Aka Katange Hanyar Shiga Garin Roszke, Satumba 9, 2015.


 

Sun Rufe Jikin Su Saboda Sanyi Kafin Fitowar Rana, Satumba 9, 2015.


 

'Yan Ci Rani Sun Taru A Sansanin Da Ke Kusa Da Titin Jirgin Kasa Dake Kusa Da Iyakar Kasar Hungary, Satuba 9, 2015.



 

'Yan Gudun Hijira Sun Zauna A kasa A Sansanin 'yan Gudun Hijira Da Ke Kusa Da Garin Gevgelija, Satumba 9, 2015.


 

'Yan Gudun Hijira Yawanci Daga Siriya Da Iraki Sun Isa Garin Rodby Yayon Da Wasu Suka Ki Yarda Su Fita daga Tashar Jirgin Kasa A Hanyar Su Ta Zuwa Sweden, Satumba 9, 2015.


 

Faransa Ta Shirya Ta Amshi 'yan Gudun Hijira Dubu Ashirin Da Hudu A Matsayin Daya Daga Cikin Kiran Da Shugaban Kungiyar Tarayyar Turai  Yayi, Kuma Tana Da Niyyar Amsar Wasu Dubu Goma A Sati Mia Zuwa, Satumba 9, 2115.