DOMIN IYALI: Ko Za A Dama Da Mata A gwamnatin Tinubu? Yuli 13, 2023

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D.C - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun duba yiwuwar cimma burin mata na samun kashi talatin da biyar cikin dari na madafun iko a gwamnatin Tinubu, biyo bayan karrade kafofin sada zumunta da aka yi da wani jerin sunaye da aka ce su Shugaban kasar zai ba mukaman ministoci.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: 'Yan Najeriya SUn Yayata Sunayen Ministorci, Ko Wane Kashi Mata Za Su Samu?, Yuli 13, 2023