An nada Abubakar Shehu Abubakar, Mai Shekaru 36 da haihuwa, a Zaman Sabon Sarkin Gombe, Yuin 6, 2014, Bai na 1

Your browser doesn’t support HTML5

Mai algaitar Sarkin Gombe yana busa taken sabon sarkin Gombe, Abubakar Shehu Abubakar, Wanda aka nada yau jumma'a 6 Yuni, 2014. Sabon Sarkin shi ne karami daga cikin 'ya'yan marigayi Sarkin Shehu Usman Abubakar, Wanda ya rasu a makon jiya.