ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Dalilan Matasa Hausawa Na Auren Matan Turai, Janairu 07, 2025

Ramatu Garba

A shirin Allah Daya na wannan makon mun duba dalilan da ke sa matasa Hausawa koma neman matan aure a Turai a maimakon kasashensu na asali.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Dalilan Matasa Hausawa Na Auren Matan Turai, Janairu 07, 2025