BONN, GERMANY —
A cikin shirin Allah Daya na wannan makon mun tattauna ne da wasu daliban Najeriya a kasar Masar dake karatu mai zurfi tare da nazarin yadda za su magance matsalar shan miyagun kwayoyi da ke barazana ga rayuwar matasan Arewacin Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna