Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Koken ‘Yan Ghana Mazauna Turai Kan Batun Komawa Gida Zabe, Disamba 03, 2024


Ramatu Garba
Ramatu Garba

A shirin Allah Daya na wannan makon ‘yan Ghana mazauna kasashen ketare sun ce, su ne suke bunkasa tattalin arzikin kasar amma kuma an hana su damar yin zabe daga waje.

Sun ce suna son komawa gida don gina kasa, amma matsalar rashawa ta zame musu karfin kafa.

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Koken ‘Yan Ghana Mazauna Turai Akan Batun Komawa Gida Zabe, Disamba 03, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:09 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG