BONN, GERMANY —
A shirin Allah Daya na wannan makon za mu ji yadda Kiristoci ‘yan Afirka ke kokarin raya bikin Kirsimeti da ya sha bambam da yadda ake shagulgulan bikin a nahiyar Afirka
Jakadan Najeriya a Jamus kuma ya shirya wani kasaitaccen liyafar cin abinci don hada kan ‘yan kasar da kuma debe musu kewa a yayin bikin na Kirsimeti da ake shirin gudanarwa a ranar Laraba 25 ga watan Disamba.
Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna