ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Bukatun ‘Yan Afirka Mazauna Turai Ga Shugabannin Nahiyarsu, Janairu 01, 2025

Ramatu Garba

A shirin Allah Daya na wannan makon ‘yan Afrika mazauna Turai na son ganin a wannan sabuwar shekarar da aka shiga, shugabanin nahiyar za su dauki matakin magance manyan matsalolin da suka hana nahiyar ci gaba tare da shawo kan matsalar rashin aiki da ke haddasa kaurar matasa zuwa Turai.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Bukatun ‘Yan Afirka Mazauna Turai Ga Shugabannin Nahiyarsu, Janairu 01, 2025.mp3