VOA60 Afirka: A Kasar Liberia Dubban Jama’a Sun Taru A Birnin Monrovia

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Liberia dubban jama’a sun taru a birnin Monrovia karkashin wata kungiyar mai suna #bringbackourmoney da nufin rajin a dawo da wasu kudaden da suka bace daga babban bankin kasar har Dalar Amurka miliyan 104