DOMIN IYALI: Matsalar Cin Zarafi A Tsakanin Ma'aurata, Fabrairu 27, 2025

Alheri Grace Abdu

Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan mako ya bude babi ne kan matsalar cin zarafi da ake samua tsakanin ma'aurata, inda shirin ya gayyato masu ruwa da tsaki domin jin girman wannan matsala da yadda za a shawo kanta musamman a arewacin Najeriya.

A yi sauraro lafiya tare da Alheri Grace Abdu:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Matsalar Cin Zarafi A Tsakanin Ma'aurata, Fabrairu 27, 2025.mp3