Washington, Dc —
Kamar sauran kasashen nahiyar Afrika, mata a kasar Ghana suna nuna hazaka sosai a fannin sana’a da kokarin dogaro ga kai, sai dai sun bayyana cewa, sun dandana kudarsu a shekarar da ta gabata, suka kuma nemi gwamnati ta sake lale.
Saurari abinda wadansu mata da suka hada da ‘yar kasuwa Hannatu Mahmud, da Kamaiya Zachariya, da kuma wata jami’a da ke aiki a ofishin bada lasisi suka shaidawa Shirin Domin Iyali a farkon wannan shekarar:
Dandalin Mu Tattauna