WASHINGTON, DC —
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya bakunci kasar Kamaru, inda banda tsadar rayuwa da ta zama ruwan dare gama duniya, babban abin da ya tsone wa al’ummar ido shi ne yadda tsofaffi suka yi kane-kane a madafun iko da a ganinsu, shi ke hana ruwa gudu.
Saurari abinda wadansu ‘yan kasar ke cewa a Shirin:
Dandalin Mu Tattauna