WASHINGTON, DC —
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya waiwayi Amurka inda ake shirye-shiryen bikin rantsar da Donald Trump a matsayin sabon shugaban Amurka a ranar Litinin, 20 ga wannan Junairu. Wannan ne dai karo na biyu da za a rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban Amurka.
Shin wadanne abubuwa ne Amurkawa ke fatan samu daga sabuwar gwamnatin?
Saurari abinda wadansu ‘yan Amurka ke cewa a shirin:
Dandalin Mu Tattauna