Washington, DC —
Kamar yadda daidaikun jama’a da dama ke daukar wadansu matakai da burin ganin sauyi a rayuwarsu a sabuwar shekara, haka ma al’umma ke neman ganin hukumomi sun dauki matakan inganta rayuwarsu a sabuwar shekara. A shiri na farko da muka gabatar daga Jamhuriyar Nijar, Domin Iyali ya zanta da wadansu matan aure wadanda suka bayyana kalubale da iyalai suka fuskanta a shekarar da ta gabata da kuma inda su ke so al’umma ta maida hankali a kai a wannan shekarar.
Saurari cikakken shirin:
Dandalin Mu Tattauna