Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan PDP A Adamawa Sun Yi Zanga-zanga Kan Dambarwar Zaben Gwamna A Jihar

‘Yan jam’iyyar PDP A Adamawa Sun Gudanar Da Zanga-zanga Kan Zaben Gwamna A Jihar
‘Yan jam’iyyar PDP A Adamawa Sun Gudanar Da Zanga-zanga Kan Zaben Gwamna A Jihar

Wasu ’yan jam’yyar PDP a jihar Adamawa sun gudanar da zanga-zangar lumana domin numa rashin jin dadinsu akan yadda hukumar zaben jihar ta ayyana Saneta Aishatu Dahiru Ahmed Binani a matsayin wadda ta yi nasara a zaben gomna a jihar Adamawa.

ADAMAWA, NIGERIA - Itakuwa jam’yyar APC a jihar ta ce wannan shure-shure ne kawai kuma wanda baya hana mutuwa.

‘Yan jam’iyyar PDP A Adamawa Sun Gudanar Da Zanga-zanga Kan Zaben Gwamna A Jihar
‘Yan jam’iyyar PDP A Adamawa Sun Gudanar Da Zanga-zanga Kan Zaben Gwamna A Jihar

Dr. Ross Makel Zira, shugabar mata ta jam’yyar PDP a jihar Adamawa ta ce suna kira ga hukumar zaben jihar Adamawa da ta dawo ta ci gaba da karbar sakamakon zaben gwamna a jihar kuma ta bayyana wanda ya yi nasara na hakika.

‘Yan jam’iyyar PDP A Adamawa Sun Gudanar Da Zanga-zanga Kan Zaben Gwamna A Jihar
‘Yan jam’iyyar PDP A Adamawa Sun Gudanar Da Zanga-zanga Kan Zaben Gwamna A Jihar
‘Yan jam’iyyar PDP A Adamawa Sun Gudanar Da Zanga-zanga Kan Zaben Gwamna A Jihar
‘Yan jam’iyyar PDP A Adamawa Sun Gudanar Da Zanga-zanga Kan Zaben Gwamna A Jihar

Aishatu Usman mai takalmi wadda ta halarci zanga-zangar ta lumana ta yi kira da babbar murya ga hukumar zaben da su ji tsoron Allah su kammala tattara sakamakon zabe na jihar.

Sai dai a bangaren jam’yyar APC na jihar Adamawa, cewa suka yi suna godiya ga Allah da ya basu wannan nasaran inji Hon. Salihu Baba Ahmed.

Saurari cikakken rahoton Lado Salisu Garba:

 ‘Yan jam’iyyar PDP A Adamawa Sun Gudanar Da Zanga-zanga Kan Zaben Gwamna A Jihar.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:41 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG