Yadda Aka Gudanar Da Zanga-Zanga A Abuja Sakamakon Matsalar Tattalin Arziki Da Yunwa
Mambobin Kungiyar Kwadago ta Najeriya wato NLC sun gudanar da zanga-zanga a fadin kasar sakamakon matsin rayuwa, yunwa da tabarbarewar tattalin arziki a kasar. A wani bangare kuma wasu ‘yan Najeriya sun fito zanga-zangar nuna goyon baya ga Shugaba Bola Tinubu

1
Zanga-zangar tsadar rayuwa a Najeriya

2
Zanga-zangar tsadar rayuwa da NLC ta gudanar

3
Zanga-zangar tsadar rayuwa a Najeriya

4
'Yan Kungiyar Kwadago ta NLC