Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TUBALIN TSARO: Hira Da Babban Hafsan Hafsoshin Mayakan Ruwa Na Najeriya Akan Kalubalen Tsaro, Satumba 02, 2022


Hassan Maina Kaina
Hassan Maina Kaina

WASHINGTON, DC. - Rundunar mayakan ruwan Najeriya na ci gaba da tunkarar kalubalen tsaro ta ruwan kasar musamman fashin teku da satar gurbataccen mai, babban hafsan hafsoshin mayakan ruwa na kasar.

Vice Admiral Auwal Gambo ya tattaunasa da wakilin Muryar Amurka Hassan Maina Kaina.

Babban hafsan hafsoshin mayakan ruwa na Najeriya Vive Admiral Auwal Gambo da wakilin Muryar Amurka Hassan Maina Kaina.
Babban hafsan hafsoshin mayakan ruwa na Najeriya Vive Admiral Auwal Gambo da wakilin Muryar Amurka Hassan Maina Kaina.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

TUBALIN TSARO: Hira Da Babban Hafsan Hafsoshin Mayakan Ruwa Na Najeriya Akan Kalubalen Tsaro, Satumba 02, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:57 0:00

XS
SM
MD
LG