Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TUBALIN TSARO: Tabarbarewar Tsaro A Nijar Da Arangama Da Kasar Mali, Satumba 20, 2024


HAssan Maina Kaina
HAssan Maina Kaina

A shirin Tubali na wanan makon mun ci gaba da duba kan tabarbarewar tsaro a Nijar inda wasu 'yan ta'adda a kan babura suka afkawa sansanin askarawan Garde Republikain dake kan iyakar Nijar da kasar Mali, lamarin da ya haifar da arangama tsakanin bangarorin biyu.

Amma rahotani na nuni da cewa, yan ta'adda sun sha kashi kafin daga bisani suka sulale zuwa kasar Mali.

Wannan kuma yaja hankali sosai a ciki da wajen kasar mai fama da matsalar tsaro ta bangarori daban-daban

Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

TUBALIN TSARO: Tabarbarewar Tsaro A Nijar Da Arangama Da Kasar Mali, Satumba 20, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:48 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG