Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Trump Ya Amincewa Kasar Montenegro Shiga Kungiyar NATO


Montenegro
Montenegro

Shugaba Donald Trump ya amincewa Montenegro ta shiga kungiyar NATO jiya Talata, wanda wani cigaba ne ga wannan karamar kasar ta yankin balti da ke fafatukar ganin an amince da kokarinta na shiga kungiyar ta NATO.

Fadar White House ta ce Trump na son ganawa da Shugaban Montenegro da kuma shugabannin NATO a watan gobe a Brussles don yin maraba da kasa ta 29 da ta shiga kungiyar ta NATO.

Fadar ta White House ta ce shigar Montenegro kungiyar zai nuna ma sauran kasashen da ke sha'awar shiga kungiyar cewa har yanzu kofar shiga wannan kungiyar ta kasashen yankin Atilantika da Turai na nan bude saboda haka kasashen da ke yammacin Balkan na iya zabar makomarsu.

Facebook Forum

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG