Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKR VOA: Zanga-zangar lumana a Najeriya a wurare da dama ta rikide zuwa tashin hankali, sace-sace, da lalata dukiyoyin gwamnati da kisa

TASKR VOA: Zanga-zangar lumana a Najeriya a wurare da dama ta rikide zuwa tashin hankali, sace-sace, da lalata dukiyoyin gwamnati da kisa
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:45 0:00

Wasu masu zanga-zangar sun yi ta daga tutar kasar Rasha, lamari da rundunar sojin Najeriya ta bayyana a matsayin laifin cin amanar kasa; Rashi gamsuwa da jawabin shugaba Tinubu; Gwamnatocin jihohi kuma sun kafa dokar hana fita, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG