TASKR VOA: Sabon zababben shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye, ya sha alwashin yaki da cin hanci, karfafa gwamnati da hada kan ‘yan kasar
- Murtala Sanyinna
- Haruna Shehu
- Grace Oyenubi
- Binta S. Yero
Yadda kubutar da daliban Kuriga wanda yazo kwana guda kafin cikar wa’adin da ‘yan bindigan suka gindaya ya haifar da ce-ce-ku-ce a game da yadda aka yi a ka kubutar da su; Matsalar kwararar baki a birnin New York na Amurka ta rubanya har sau uku daga kasashen Yammacin Afirka, da wasu rahotanni
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Nuwamba 16, 2024
TASKAR VOA: Tabarbarewar Wutar Lantarki A Najeriya